Skip to main content

Featured

SHIN KO KASAN WANI BABBA MAHIN MANCI ZOGALE A JIKIN KU

AMFANIN KUKA A JIKIN DAN ADAM GARIN KUKA YA KUNSHI ABUBUWA MASU GINA JIKI KAMAR. 1, Calories: 50 2, Protein: 1 gram 3, Carbohydrates: 16 grams 4, Fat: 0 grams 5, Fiber: 9 grams 6, Vitamin C: Kashi 58% na Amfanin Kullum (RDI) 7, Vitamin B6: 24% na RDI 8, Niacin: 20% na RDI 9, Iron: 9% na RDI 10, Potassium: 9% na RDI 11, Magnesium: 8% na RDI 12, Calcium: 7% na RDI Kuka bishiya ce mai asali da ake samu a nahiyar Afirka da kuma wani yanki na kasashen Larabawa. A al'adance bishiyar kuka tana da matsayi da muhimmanci ga abinci da magungunan mutanen Afirka. Kuka tana kunshe da muhimman sinadarai masu gina jiki kuma masu inganta lafiya, kamar yadda mujallar lafiya ta Healthline ta bayyana a wani bincikenta game da amfanin kuka ga lafiyar dan Adam. Tun daga daga ganyen kuka da ɓawon da ƴaƴan kuka dukkaninsu suna da sinadarai masu amfani sosai a jikin mutum. Mujallar ta ce kuka tana ƙunshe da kusan dukkanin sinadaran da jikin mutum yake buƙata - Kuka na da sinadarin Calcium da ke tai...

 labarai bayan ta bai wa Zubby Michael kyautar fili don murnar zagayowar ranar haihuwarsa.

Hakan kuma ya jawo cece-ku-ce kan cewa suna da alaka amma Zubby ko Nana Atiku ba su fito fili sun bayyana hakan ba. Duk da haka, da yawa daga cikin magoya baya suna fatan ganin makomar Nana Atiku da Zubby Michael tare a matsayin ma'aurata.

Raba ra'ayoyin ku akan wannan a cikin sashin sharhin da ke ƙasa.

Comments