Featured

SHIN KO KASAN WANI BABBA MAHIN MANCI ZOGALE A JIKIN KU

AMFANIN KUKA A JIKIN DAN ADAM GARIN KUKA YA KUNSHI ABUBUWA MASU GINA JIKI KAMAR. 1, Calories: 50 2, Protein: 1 gram 3, Carbohydrates: 16 grams 4, Fat: 0 grams 5, Fiber: 9 grams 6, Vitamin C: Kashi 58% na Amfanin Kullum (RDI) 7, Vitamin B6: 24% na RDI 8, Niacin: 20% na RDI 9, Iron: 9% na RDI 10, Potassium: 9% na RDI 11, Magnesium: 8% na RDI 12, Calcium: 7% na RDI Kuka bishiya ce mai asali da ake samu a nahiyar Afirka da kuma wani yanki na kasashen Larabawa. A al'adance bishiyar kuka tana da matsayi da muhimmanci ga abinci da magungunan mutanen Afirka. Kuka tana kunshe da muhimman sinadarai masu gina jiki kuma masu inganta lafiya, kamar yadda mujallar lafiya ta Healthline ta bayyana a wani bincikenta game da amfanin kuka ga lafiyar dan Adam. Tun daga daga ganyen kuka da ɓawon da ƴaƴan kuka dukkaninsu suna da sinadarai masu amfani sosai a jikin mutum. Mujallar ta ce kuka tana ƙunshe da kusan dukkanin sinadaran da jikin mutum yake buƙata - Kuka na da sinadarin Calcium da ke taimakawa wajen ƙwarin kashi da hakori da sinadarin magnesium wanda yake daidaita jini. Kuka tana kuma da sinadarin iron wanda yake kare jiki daga kamuwa da cutar rashin jini, haka kuma kuka tana da sinadarin potasium da ke sasaita jini. Sannan uwa uba sinadarin Vitamin C ya fi yawa a kuka wanda ke yaƙi da cututtuka. Sauran sinadaran da ke cikin kuka sun haɗa da sinadarin cabonhydate da protien da vitamin D da kuma sinadarin fibre da ke sa abinci saurin narke wa a jiki. Babban sinadarin da ke cikin kuka. Bincike ya nuna kuka tana samar da kusan rabin sinadarin Vitamin C da jikin mutum da ya haura shekara 18 ke buƙata. Wani binciken masana ya gano cewa kuka ta fi lemun zaƙi sinadarin vitamin C da linki 10, haka ma lemun tsami. Mujallar lafiya ta Healthline ta ce kuka tana dauke da kashi 58 na Vitamin C da mutum yake buƙata a rana. zaren kuka ya fi yawan sinadarin Vitamin C, ana amfani da shi ga masu kansa. Amfanin Vitamin C ga jikin ɗan Adam ya haɗa da: Vitamin C sindari ne da ke kar

Comments