Skip to main content

Featured

SHIN KO KASAN WANI BABBA MAHIN MANCI ZOGALE A JIKIN KU

AMFANIN KUKA A JIKIN DAN ADAM GARIN KUKA YA KUNSHI ABUBUWA MASU GINA JIKI KAMAR. 1, Calories: 50 2, Protein: 1 gram 3, Carbohydrates: 16 grams 4, Fat: 0 grams 5, Fiber: 9 grams 6, Vitamin C: Kashi 58% na Amfanin Kullum (RDI) 7, Vitamin B6: 24% na RDI 8, Niacin: 20% na RDI 9, Iron: 9% na RDI 10, Potassium: 9% na RDI 11, Magnesium: 8% na RDI 12, Calcium: 7% na RDI Kuka bishiya ce mai asali da ake samu a nahiyar Afirka da kuma wani yanki na kasashen Larabawa. A al'adance bishiyar kuka tana da matsayi da muhimmanci ga abinci da magungunan mutanen Afirka. Kuka tana kunshe da muhimman sinadarai masu gina jiki kuma masu inganta lafiya, kamar yadda mujallar lafiya ta Healthline ta bayyana a wani bincikenta game da amfanin kuka ga lafiyar dan Adam. Tun daga daga ganyen kuka da ɓawon da Ę“aĘ“an kuka dukkaninsu suna da sinadarai masu amfani sosai a jikin mutum. Mujallar ta ce kuka tana ʙunshe da kusan dukkanin sinadaran da jikin mutum yake buʙata - Kuka na da sinadarin Calcium da ke tai...

BUHARI ABOKINE NA GRI INJI BOLO TULUNBU

 

Ni a suwa: Ba zan taba kuskura na raina shugaba Buhari ba, inji Bola Tinubu

legit.ng
Jun 3, 2022 9:28 PM

Bola Tinubu, tsohon gwamnan Legas da ke neman tikitin takarar shugaban kasa na jam’iyyar APC, ya ce ba zai yiwu ba ya raina shugaban kasa Muhammadu Buhari na Najeriya, TheCable ta ruwaito.

Tinubu ya bayyana haka ne a cikin wata sanarwa da ya fitar ranar Juma’a, dangane da kalaman sa da ya yi a taron da ya yi da deliget-deliget na jam’iyyar APC a jihar Ogun.

A ganawar da ya yi da su a ranar Alhamis, Tinubu ya ce in ba dan shi ba, da Buhari ya fadi zaben shugaban kasa a 2015.

Shugaba Buhari ba abin rainawa bane
Ni a suwa: Ba zan taba kuskura na raina shugaba Buhari ba, inji Bola Tinubu | Hoto: @MobilePunch

Sai dai a cikin sanarwar da ke fayyace kalaman nasa, Tinubu ya ce ba wai yana nufin muzanta shugaban kasa Buhari bane.

'Karin Bayani: Ba Zan Taɓa Raina Buhari Ba, In Ji Bola Tinubu

A cewarsa:

Comments